ha_tq/luk/08/14.md

353 B

Su wanene irin da suka fadi a cikin kaya, kuma mene ya faru da su?

Sune mutanene da sun ji maganar, amma sai yawan taraddadin duniya, da dukiya, da shagalin duniya su sarke su, har sun kasa yin amfani.

Su wanene suka fadi a kasa mai kyau, kuma mene ya faru da su?

Sune mutanen da sun ji maganar, suka rike shi, kuma suka jure har suka yi amfani.