ha_tq/luk/08/11.md

403 B

A misalin Yesu, wani iri ne aka shuka?

Irin shine maganar Allah.

Wanene irin da suka faɗi a hanya, kuma mene ya faru da su?

Sune mutanen da suka ji maganar, sa'an nan iblis ya zo ya dauke maganar shi, don kada su ba da gaskiya su sami ceto.

Wanene irin da suka fadɗ a kan dutse, kuma mene ya faru da su?

Sune mutanen da suka karbi maganar da farin ciki, amma a lokacin gwaji, sai su baude.