ha_tq/luk/07/33.md

223 B

Wani la'ana ne aka yi a kan Yahaya Maibaftisma domin baya cin gurasa ko shan ruwan inabi

Sun ce, "Yana da iska".

Wane la'ana ne aka yi akan Yesu domin ya zo yana ci da sha?

Sun ce, "Shi mutum mai hadama da mashayi".