ha_tq/luk/07/21.md

144 B

Ta yaya Yesu ya nuna wa almajiran Yahaya wai shi ne Mai Zuwa?

Yesu ya warkar da makafi, guragu, kutare, da kurame, da kuma tayar da matattu.