ha_tq/luk/07/16.md

165 B

Menene mutane suka ce a kan Yesu bayan ya tada 'dan guamruwan daga matattu?

Sun ce wai annabi mai girma ya bayyana a cikin su, kuma Allah ya kula da mutanen shi.