ha_tq/luk/06/45.md

250 B

Menene na fitowa daga kyakkyawar taskar zuciyar mutum mai kirki?

Abin da na fito daga zuciyar mutum mai kirki na da kyau.

Menene na fitowa daga taskar mugun zuciyar mutum mai mugunta?

Abin da na fito daga zuciyar mutum mai muguta shi ne mugu.