ha_tq/luk/06/41.md

163 B

Kamin ka cire dan hakin da yake idon dan'uwanka, menene Yesu ya ce dole mu yi da farko?

Farko, dole mu cire gungume daga idanun mu, don kada mu zama munafukai.