ha_tq/luk/06/20.md

143 B

Wane irin mutane ne Yesu ya ce dasu masu albarka?

Wadanda su matalauta, fama da yunwa, kuma wanda a ki su saboda Dan Mutum suna da albarka.