ha_tq/luk/06/09.md

184 B

A lokacin da Yesu ya warkar da mutum mai shanyeyyen hannu a ranar Ashabar, yaya ne malaman Attaura da Farisiyawa amsa?

Sun husata kwarai, suka yi shawarar abin da za su yi wa Yesu.