ha_tq/luk/05/36.md

151 B

A misalin Yesu, menene zai faru idan an yi amfani da sabon riga a gyara tsohuwar tufa?

Sabon rigan zai yage, kuma ba zai dace da tsohuwar tufar ba.