ha_tq/luk/05/22.md

169 B

Yesu ya warkar da gurgun mutum a wannan hanya ya nuna yana da izni a duniya ya yi menene?

Yesu ya warkar da mutumin ya nuna yana da izni a duniya ya gafarta zunubai.