397 B
397 B
Bayan da Yesu ya yi amfani da kwalekwalen Saminu, menene ya gaya ma Saminu ya yi da kwalekwalen shi?
Dauka kwalekwalen zuwa wuri mai zurfi a ruwan ka sa ragan ka a cikin ruwan don ka kama kifi.
Ko da shike Bitrus bai kama kome da dare ba, mene ya yi?
Ya yi biyayya ya kuma sake da ragan.
Menene ya faru a lokacin da ya saki da ragan?
Su kama kifi dayawa sosai har ragan su yana yagawa.