ha_tq/luk/04/28.md

227 B

Menene mutanen majami'a sun yi alokacin da sun ji wadanan misalai daga Yesu?

Sun cika da fushi kuma sun so so jefa shi a kan dutse.

Yaya ne Yesu ya kauce kashewa daga mutanen majami'a?

Yesu ya yi tafiyarsa a tsakiyarsu.