A misali na fari wanda Yesu ya bayar a majami'a, inna ne Allah ya aika Iliya ya taimake wuni?
Allah ya aika Iliya zuwa Zarifat, kusa da kasar Sidon.
A misali na biyu ma mutanen majami'a, Allah ya sa Elisha ya taimake wani daga wuni kasa?
Allah ya sa Elisha ya taimake Na'aman, mutumin Suriya.