ha_tq/luk/04/12.md

170 B

Menene amsan Yesu ma Iblis?

Kada ka gwada Ubangiji Allahnka.

Menene Iblis ya yi bayan Yesu ka ki yayi tsale daga haikali?

Iblis ya rabu da Yesu dan lokaci tukuna.