ha_tq/luk/04/05.md

176 B

Menene Iblis ya nuna ma Yesu daga wuri a bisa?

Iblis ya nuna ma Yesu duka mulkokin duniya.

Menene Iblis ya so Yesu ya yi?

Iblis ya soYesu ya durkusa da yi mashi sujada.