ha_tq/luk/03/23.md

111 B

Wajen shekaru nawa ne Yesu ya fara koyarwa?

Yesu na nan wajen shekaru talatin a lokacin da ya fara koyarwa.