ha_tq/luk/03/15.md

180 B

Yahaya ya gaya wa mutanen yana baftisma da ruwa, amma wani na zuwa wanda zai yi baftisma da me?

Yahaya ya ce wani na zuwa wanda zai yi baftisma da Ruhu Mai Tsarki da kuma wuta.