ha_tq/luk/03/03.md

137 B

Menene saƙon wa'azi da Yahaya ya yi a cikin lardin yankin Kogin Urdun?

Yahaya ya yi a baftisma na tuba domin a gafarta musu zunubia.