ha_tq/luk/02/51.md

209 B

Wani hali ne Yesu ya yi zuwa iyayen sa da sun dawo daga Nazarat?

Ya yi masu biyayya.

Da Yesu yayi girma, wani irin matasa ne shi?

Yayi karuwa a hikima da girma, da kuma tagomashi wurin Allah da mutane.