ha_tq/luk/02/45.md

166 B

A ina ne iyayen Yesu sun same shi kuma yana yin mene?

Iyayen Yesu sun same shi yana zama a haikali a tsakiyan malamai, yana sauraron su da kuma yi masu tambayoyi.