ha_tq/luk/02/33.md

102 B

Menene Saminu ya ce zai faru da Maryamu don sakamakon Yesu

Saminu ya ce takobi zai huda zuciyar ta