ha_tq/luk/02/10.md

139 B

Wane labari mai kyau ne malai'kan ya ba ma makiyayen?

Malai'kan ya gaya ma makiyayen wai an haifa mai Ceto, wanda shi ne Yesu Ubangiji.