ha_tq/luk/02/06.md

144 B

A lokacin da Maryamu ta haifa dan ta, inna ne ta ajiye shi?

A lokacin da an haifa yaron, Maryamu ta ajiye shi a wurin da dabbobi suna ciyar.