ha_tq/luk/02/04.md

131 B

Yusufu ya je Baitalami da Maryamu domin shi daga zuriyar wa?

Yusufu da Maryamu sun je Baitalami domin Yusufu daga zuriyar Dauda