ha_tq/lev/26/40.md

341 B

Idan mutanen basu yi biyayya ga Yahweh ba, sun rasa dukka fata?

Yahweh ya ce idan suka furta zunubansu da zunubin kakanninsu, da cin amanar da suka yi, su kuma ƙasƙantar da zukatansu marasa kaciya, kuma su karɓi hukunci domin zunubansu, zai tuna da alƙawarinsa da Yakubu, alƙawarinsa da Ishaku, da kuma alƙawarinsa tare da Ibrahim.