ha_tq/lev/26/21.md

242 B

Yahweh ya ce idan Isra'ila ba za ta saurare shi, zai aiko da mugayen namomin jeji gãba dasu. Menene Yahweh waɗannan dabbobin zasu yi?

Yahweh ya ce waɗannan dabbobin zasu sace 'ya'yansu, su hallaka dabbobinsu, su kuma sa su zama kaɗan.