ha_tq/lev/26/18.md

362 B

Menene Yahweh ya ce zai yi idan mutanen basu yi biyayya da umarnensa da dokokinsa ba?

Yahweh ya ce zai yi idan mutanen basu yi biyayya da umarnensa ba, za a hukuntasu da tsanani sau bakwai domin zunubansu.

Menene Yahweh ya ce zai yi da yanayin iska idan Isra'ila ba ta yi biyayya da dokokinsa ba?

Yahweh ya ce zai sa sama dake kansu ta zama kamar ƙarfe.