Yahweh ya ce zai aiko da cututtuka da zazzaɓin da zai lalatar da idanunsu, kuma rayuwa zata zama masu da wahala idan ba su yi biyayya da umarnansa ba.