Idan mutanen sun yi abinda Yahweh ya ce masu su yi, yayi alkawari cewa zai yi tafiya tare da su kuma ya zama Allahnsu, su kuma za su zama mutanensa.