ha_tq/lev/26/03.md

244 B

Menene ɗole mutanen zasu yi domin su tabatar Yahweh ya aiko da ruwan sama da amfanin ƙasa?

Yahweh ya ce ɗole mutanen su yi tafiya cikin umarnansa su kuma kiyaye dokokinsa, su kuma yi biyayya da su don su sami ruwan sama da amfanin ƙasa.