ha_tq/lev/25/35.md

215 B

Yaya ne mutanen zasu yi wa mutumin garin da ya talauce kuma ba zai iya tanada wa kansa ba?

Mutanen zasu taimake shi, ba zasu kuma caje shi da ruwa ko su yi ƙoƙarin samun riba daga gare shi ta kowacce hanya ba.