ha_tq/lev/25/23.md

148 B

Menene Yahweh ya faɗa wa mutanen game da zama mai ƙasa?

Yahweh ya ce kada a sayar da ƙasa ga wani sabo din-din din ba, saboda ƙasa nashi ne.