ha_tq/lev/25/20.md

198 B

Yaya ne Yahweh zai lura da mutanensa a shekara ta bakwai, shekara ta Asabar, sa'adda ba za a yi shuka ba?

Yahweh ya faaɗ wa mutanen cewa za su ci daga tanajin ajiyar da suka yi a shekarun baya.