ha_tq/lev/25/15.md

204 B

Menene mutanen zasu duba sa'adda zasu saya gonar ko kuma sayarwa?

Mutanen su yi la'akari da shekaru da amfanin da za a girbe har zuwa shekarar gaba ta 'Yanci. Saboda yawan girbin da ƙasar zata bayar.