Za a kira shekaru ta hamsin shekarar 'Yanci.
Zata zama ranar mayarwa domin ku, inda kowacce mallaka da bayi dole za su koma wurin iyalinsu.