ha_tq/lev/25/08.md

176 B

Menene za a yi a shekara ta arba'in da tara, a rana ta goma ga watan bakwai?

Za a busa ƙaho da ƙarfi ko'ina a a shekara ta arba'in da tara, a rana ta goma ga watan bakwai