ha_tq/lev/24/19.md

204 B

Menene Yahweh ya ce ɗole za a yi wa duk wanda ya sa wani mutuwa ko yi masa lahani?

Yahweh ya faɗa wa mutanen cewa duk abin da sun yi wa wani shine za a yi masu; ido domin ido, haƙori domin haƙori.