ha_tq/lev/24/03.md

176 B

Menene Haruna zai yi da man da mutanen zasu kawo masa?

Wajibi ne ga Haruna daga maraice zuwa safiya, ya sa fitila ta yi ta ci a gaban akwatin alƙawari cikin rumfar taruwa.