Dan maraki, ko ɗan tunkiya ko ɗan akuya, dole ya kai kwana bakwai kafin a miƙa a matsayin hadaya ga Yahweh.