ha_tq/lev/22/20.md

135 B

Menene mafi muhimmincin bukata akan duk dabban da za a miƙa hadya ga Yahweh?

Duk dabbab da za a miƙa wa Yahweh ya zama mara aibu.