Idan mutum ya ci abinci mai tsarki ba tare da saninsa ba, ɗole ya biya firist abin da ya ci; wajibi ya ƙara kashi ɗaya bisa biyar akan abin ya kuma maida wa firist.