ha_tq/lev/22/10.md

146 B

Su wanene kadai zasu iya cin abin da ke da tsarki?

Waɗanda zasu iya cin komai da ke da tsarki sune firist da iyalinsa, da bayin da ya sayesu.