ha_tq/lev/22/07.md

136 B

Menene zai iya faru da firist da bai bi umarnen Yahweh ba?

Zasu zama da laifin zunubi kuma zasu iya mutuwa domin sun muzanta Yahweh.