ha_tq/lev/21/18.md

143 B

Wane irin mutum ne Yahweh ba ya so ya matso kusa don ya miƙa baye-bayen?

Yahweh ba ya son mutum mai nakasa a jikinsa ya matso kusa da shi.