ha_tq/lev/21/07.md

158 B

Menene zai faru da ɗiyar firist da ta ƙazantar da kanta ta wurin zama karuwa?

Diyar firist da ta ƙazantar da kanta ta wurin zama karuwa, za a ƙone ta.