ha_tq/lev/21/04.md

161 B

Wane ƙuntatawa ne aka sa wa firistoci game da gashinsu da kuma gemunsu?

Firistoci ba za su aske kansu ko su aske gefen gemun su, ko su yanki jikkunnansu ba.