ha_tq/lev/20/03.md

142 B

Menene Yahweh zai yi wa mutanen idan mutanen basu kashe shi ba?

Idan mutanen basu kashe shi ba, Yahweh ya ce zai datse shi daga mutanensa.