ha_tq/lev/19/33.md

204 B

Don menene Yahweh ya faɗa cewa mutanen Isra'ila su ƙaunaci baƙi kamar yadda suke ƙaunar kansu?

Yahweh ya faɗa cewa mutanen Isra'ila su ƙaunaci baƙi saboda dã su bãƙi ne a cikin ƙasar Masar.