Yahweh ya ce wa mutanen su tashi tsaye a gaban wanda yake da furfura kuma su gimama kasancewar dattijon.